Read, copy, and download the Mata lyrics LRC file, which provides synchronized music subtitles for the song Mata by Umar M. Shareef from the album Umar M. Shareef. Our LRC file is created using the free "LRC File Maker" tool and matches the official length of the song, which is 03:43.97. Additionally, you can download the lyrics in TXT (.txt), SRT (.srt), and PDF (.pdf) formats.
[ti:Mata]
[ar:Umar M. Shareef]
[al:Umar M. Shareef]
[lang:Indonesian]
[length:03:43.97]
[by:Jun]
[re:www.rclyricsband.com]
[ve:v0.0.5]
[00:00.00]
[00:01.97]Allah sarki mata
[00:04.84]Mata abun tausayi ne
[00:06.21]Abun a tausaya masu ne
[00:09.37]Su suka haife mu
[00:11.18]Muka kai matsayin da muke a yanzu
[00:13.40]Mata iyayyen mu ne
[00:15.05]Umar M Shareef ke wannan bayanin
[00:16.86]Mata
[00:19.89]Mata
[00:23.75]Mata
[00:27.29]Mata
[00:29.17]Wannan waka dukka taku ce (mata)
[00:32.43]Cancanta tasa Umar na ce (mata)
[00:35.86]Yara manya kowa ya ce (mata)
[00:39.58]A cikin wakar babu ce ku ce (mata)
[00:43.17]Cikin ku ne nasamu mahaifiya (mata)
[00:47.18]Kafin ta haife ni ta sha wuya (mata)
[00:50.66]Wayyo Umar na tausaya (mata)
[00:54.49]Wayyo-wayyo mama (mata)
[00:58.33]Wayyo-wayyo mama (mata)
[01:01.75]Wayyo ni na tausaya (mata)
[01:07.83]Mata
[01:11.54]Mata
[01:13.30]Wata tara nayo a cikin uwa (mata)
[01:16.29]Amman bata nuna damuwa (mata)
[01:20.34]Ga rashin lafiya wayyo uwa (mata)
[01:23.79]Har ta haife ni kunji yan uwa (mata)
[01:27.76]Nayi kuka ta ban ruwa (mata)
[01:31.34]Bani da lafiya tai damuwa (mata)
[01:35.20]Cikin dare in hana ta runtsawa (mata)
[01:38.87]Sai nayi barci tai kwantawa (mata)
[01:42.67]Ni dai Umar bani raina ku (mata)
[01:46.19]Wallahi ni bazani raina ba (mata)
[01:49.93]Sarki Allah shi zai biya ku (mata)
[01:53.49]Wayyo-wayyo-wayyo (mata)
[01:57.43]Wayyo na tausaya wa (mata)
[02:00.89]Ahh-ahh-ahh (mata)
[02:04.49]Umm-umm-umm (mata)
[02:10.94]Mata
[02:12.42]♪
[02:26.04]Mata
[02:29.60]Mata
[02:32.99]Mata
[02:36.56]Mata
[02:40.39]Mata
[02:41.81]Komai nake so tana bani (mata)
[02:45.10]In nayi kuka ta goya ni (mata)
[02:48.90]In nayi datti ta wanke ni (mata)
[02:52.65]Bata bari kowa ya taba ni (mata)
[02:56.41]Har na girma yau ku dube ni (mata)
[02:59.95]Ga tambaya
[03:01.24]Wa ya gyara ni? (Mata)
[03:03.71]Ina mazaje nai maku nuni (mata)
[03:07.53]Mu kyautata su kar muyo rai ni (mata)
[03:10.92]Mu faranta rai ikwani (mata)
[03:14.97]Wayyo Umma ta (mata)
[03:18.67]Wayyo yaya ta (mata)
[03:22.02]Wayyo kanwa ta (mata)
[03:25.91]Wayyo mata ta (mata)
[03:31.89]Mata
[03:36.01]Mata
[03:37.66]RCLyricsBand.Com
This LRC file may not match your music if the duration is not the same. Click Edit below and simply apply an offset (+0.10 sec, -0.10 sec, etc.)
You May Listen Mata by Umar M. Shareef
1. Who is the singer of "Mata" song?
⇒ Umar M. Shareef has sung the song "Mata".
2. Which album is the "Mata" song from?
⇒ The song "Mata" is from the album Umar M. Shareef.
3. In which language is the "Mata" song composed?
⇒ The song "Mata" is composed in the Indonesian language.
4. What is the official duration of the "Mata" song?
⇒ The official duration of "Mata" is 03:43.97.
5. Can I reupload this LRC file on the internet?
⇒ Sorry, you are not allowed to reupload this LRC file on the internet without permission. This is only for your personal use.
6. Does this LRC file perfectly match the official song?
⇒ Yes, it does most of the time, but sometimes you may need to apply an offset using our tool, LRC File Maker (e.g., +10 or -10).
Umar M. Shareef - Mata