• rclyrisband-search
  • Home Search Dark Mode Request LRC Singer AIO Editor LRC Maker Request List LRC File Basics Privacy Policy Credits About Contact

    Download Arashi Lyrics by Umar M. Shareef - Read, Copy & Get LRC, PDF, TXT, SRT Files

    Read, copy, and download the Arashi lyrics LRC file, which provides synchronized music subtitles for the song Arashi by Umar M. Shareef from the album Umar M. Shareef. Our LRC file is created using the free "LRC File Maker" tool and matches the official length of the song, which is 03:47.35. Additionally, you can download the lyrics in TXT (.txt), SRT (.srt), and PDF (.pdf) formats.



    Arashi by Umar M. Shareef LRC Format

    [ti:Arashi]
    [ar:Umar M. Shareef]
    [al:Umar M. Shareef]
    [lang:Swahili]
    [length:03:47.35]
    [by:Jun]
    [re:www.rclyricsband.com]
    [ve:v0.0.5]
    [00:00.00]
    [00:09.99]A zauna wataran a saba tilas ne
    [00:13.34]Ki sanya a ranki arashi sai ya faru
    [00:16.79]A zauna wataran a saba tilas ne
    [00:20.46]Ka sanya a ranka arashi sai ya faru
    [00:24.46]♪
    [00:31.34]Soyayya ke na baiwa dukan kaina
    [00:34.50]Hakika babu laulayi kin zauna
    [00:38.17]'Yan mata karda ma ku rabo guna
    [00:41.67]Ba sauran gurin da zana baku ku zauna
    [00:44.99]A raina ke kadai nasa kin kayi kwance
    [00:49.03]Ki huta babu wanda zai zo sashin ki
    [00:53.10]♪
    [00:59.59]A neman lafiya ake allura
    [01:03.13]Matso nan sahibi inyi maka hira
    [01:06.69]A gefen farin wata za kaga zahra
    [01:10.00]Mai neman wasan wuta jeka makera
    [01:13.64]Soyayya ko ga gidan ta nan dan saurara
    [01:17.34]Gwanaye mun zamo ba mai ce mana baki
    [01:21.29]♪
    [01:28.20]Nayi na'am dake a so zo zabi na
    [01:31.59]Kina na nan ta ko'ina cikin labari na
    [01:34.86]Zan nuna ki babu fargaba gun dangi na
    [01:38.88]Su sa albarka a kan mu shine burina
    [01:42.11]Diya ta gun ki zata ce miki Ummi-na
    [01:45.70]Da aure zamu haihu in bada sadaki
    [01:49.40]A zauna wataran a saba tilas ne
    [01:52.75]Ka sanya a ranka arashi sai ya faru
    [01:57.21]♪
    [02:16.01]Na bayyana komai dake a raina
    [02:19.46]Labarin Gizo-Koki ka ji kauna
    [02:22.94]Cikin rai nayi ma guri ka zauna
    [02:26.41]Kana sani farin ciki da murna
    [02:30.13]Nima zanyi iya kacin iyawa ta kauna
    [02:33.72]Na saka maka yanda kayi min ba baki
    [02:37.89]♪
    [02:44.57]Nayi shiga duba kice mini dan gaye
    [02:47.97]Ke na rika karda kiyi mini tawaye
    [02:51.42]Munyi kama mun zam tamkar tagwaye
    [02:54.71]Ina dake a so na zarce hawaye
    [02:58.59]Rabo na bai wuce ni tunda ina raye
    [03:02.21]An daura aure na dake shi nafi dauki
    [03:06.10]♪
    [03:13.16]Ko anyi gasa, ni zan zama ta daya
    [03:16.81]Babu wasa, kuma babu murdiya
    [03:20.43]Mai ya kunsa, wasa ne da dariya
    [03:24.01]Zo ka kwaso, soyayya
    [03:27.10]Gasar so da za'a sanya mu zamu lasa
    [03:30.58]Da murna mu dauki kambu muje muyi biki
    [03:34.29]A zauna wataran a saba tilas ne
    [03:37.75]Ka sanya a ranka arashi sai ya faru
    [03:41.83]RCLyricsBand.Com

    This LRC file may not match your music if the duration is not the same. Click Edit below and simply apply an offset (+0.10 sec, -0.10 sec, etc.)



    Try Our Free Tools


    You May Listen Arashi by Umar M. Shareef

    apple music logospotify music logoamazon music logotidal music logoyoutube music logo

    Arashi

    Kuyi Hakuri

    Laila

    Mata


    FAQ:

    1. Who is the singer of "Arashi" song?

    ⇒ Umar M. Shareef has sung the song "Arashi".

    2. Which album is the "Arashi" song from?

    ⇒ The song "Arashi" is from the album Umar M. Shareef.

    3. In which language is the "Arashi" song composed?

    ⇒ The song "Arashi" is composed in the Swahili language.

    4. What is the official duration of the "Arashi" song?

    ⇒ The official duration of "Arashi" is 03:47.35.

    5. Can I reupload this LRC file on the internet?

    ⇒ Sorry, you are not allowed to reupload this LRC file on the internet without permission. This is only for your personal use.

    6. Does this LRC file perfectly match the official song?

    ⇒ Yes, it does most of the time, but sometimes you may need to apply an offset using our tool, LRC File Maker (e.g., +10 or -10).

    Umar M. Shareef - Arashi