• rclyrisband-search
  • Home Search Dark Mode Request LRC Singer AIO Editor LRC Maker Request List LRC File Basics Privacy Policy Credits About Contact

    Download Maryama Lyrics by Dauda Kahutu Rarara - Read, Copy & Get LRC, PDF, TXT, SRT Files

    Read, copy, and download the Maryama lyrics LRC file, which provides synchronized music subtitles for the song Maryama by Dauda Kahutu Rarara from the album Maryama. Our LRC file is created using the free "LRC File Maker" tool and matches the official length of the song, which is 04:44.16. Additionally, you can download the lyrics in TXT (.txt), SRT (.srt), and PDF (.pdf) formats.



    Maryama by Dauda Kahutu Rarara LRC Format

    [ti:Maryama]
    [ar:Dauda Kahutu Rarara]
    [al:Maryama]
    [lang:Somali]
    [length:04:44.16]
    [by:Jun]
    [re:www.rclyricsband.com]
    [ve:v0.0.5]
    [00:00.00]
    [00:08.21]Murnar kara shekara
    [00:09.90]Munka zo tayawa dagaske Maryama
    [00:12.93]Ga masoyanki zaune (Maryama)
    [00:15.17]Kawayenki zaune (Maryama)
    [00:17.46]Murnar kara shekara
    [00:19.36]Munka zo tayawa dagaske Maryama
    [00:21.90]Ga masoyanki zaune (Maryama)
    [00:24.52]Kawayenki zaune (Maryama)
    [00:26.68]Murnar kara shekara
    [00:28.68]Munka zo tayawa dagaske Maryama
    [00:40.78]Kwalliya gun Hausa, Fulani
    [00:42.96]Macen kurewa atamfa (Maryama)
    [00:45.43]Yafi dadi a kasuwa in akwai mutane
    [00:48.68]Ku duba (Maryama)
    [00:50.18]Shekara ce ta zagayo
    [00:52.08]Mu mutuntuka zamu shafa (Maryama)
    [00:54.74]Ga kawayenki daufa (Maryama)
    [00:57.01]Sun taho maki safa (Maryama)
    [00:59.34]Masu hasken akaifa (Maryama)
    [01:01.90]Kin kyau matukar kurewa
    [01:04.05]Abin yabawa dagaske Maryama
    [01:06.83]Murnar kara shekara
    [01:08.53]Munka zo tayawa dagaske Maryama
    [01:11.03]Mai farar zuciya
    [01:12.95]Kinyi kyau halin mikiya
    [01:15.39]Gunkiya ko diya
    [01:17.83]Kin rike ta kin rataya
    [01:20.02]Ga masoya birjik
    [01:22.12]Kauna da gaske sun antaya
    [01:24.97]Mai rabo mai wuya
    [01:26.99]A ishe ruwa rigiya
    [01:29.28]Gata zukekiya
    [01:31.63]Ta dara ma farfajiya
    [01:34.47]Kwalliyar safiya
    [01:36.50]Koda yammaci a siya
    [01:38.73]Gata zinariya
    [01:40.89]In kaso kace gimbiya
    [01:43.84]Aunty Maryama ce (Maryama)
    [01:46.30]Aunty Maryama ce (Maryama)
    [01:48.51]Bata cece kuce (Maryama)
    [01:50.26]Zuciyarta ta tsabtace (Maryama)
    [01:53.34]Murnar kara shekara
    [01:55.23]Munka zo tayawa dagaske Maryama
    [01:57.95]Ga masoyanki zaune (Maryama)
    [02:00.27]Kawayenki zaune (Maryama)
    [02:02.65]Murnar kara shekara
    [02:04.58]Munka zo tayawa dagaske Maryama
    [02:11.94]Happy birthday
    [02:13.12]Happy birthday
    [02:14.28]Happy birthday mukewa Maryama
    [02:21.99](Wayyo Maryama)
    [02:23.90]Murnar kara shekara
    [02:25.65]Munka zo tayawa dagaske Maryama
    [02:29.26](Mukewa Maryama)
    [02:30.50]Lalai Mairo fate-fate sai tsaki (Maryama)
    [02:34.25]Duk matan biki (Maryama)
    [02:36.39]Mai jinin arziki (Maryama)
    [02:38.97]Na isso mallaki (Maryama)
    [02:41.23]Babu ke ja jiki (Maryama)
    [02:43.37]Masu wankan da ja
    [02:45.39]Ko a zaune sai dai fata (Maryama)
    [02:48.07]Mairo an gaskata
    [02:50.18]Ko cikin dubu kin fita (Maryama)
    [02:52.67]Wadda baiwar kija
    [02:54.59]Don babu wanda zai karyata (Maryama)
    [02:57.63]Kwar jini ya fita
    [02:59.35]Kyan nufi akan tallata (Maryama)
    [03:02.04]Mairo an gaida dake
    [03:03.93]Ga shekarunki dai-dai dake (Maryama)
    [03:06.90]Happy birthday ga Mairo
    [03:09.10]Masu girma a taro
    [03:11.55]Bara ku anka moro
    [03:13.69]Bana an tara kyauro
    [03:16.06]Happy birthday
    [03:17.34]Happy birthday
    [03:18.31]Happy birthday mukewa Maryama
    [03:20.78]Ga masoyanki zaune (Maryama)
    [03:23.37]Kawayenki zaune (Maryama)
    [03:25.79]Murnar kara shekara
    [03:27.54]Munka zo tayawa dagaske Maryama
    [03:30.29]Haske maganin duhu
    [03:32.54]Mai muce a'a mun gani (Maryam)
    [03:35.10]Ruwa maganin wuta
    [03:37.09]Maryamu sun biki sun gani (Maryam)
    [03:39.85]Jirgi maganin hawa
    [03:41.84]Maryamu ya zarce gwangwani (Maryam)
    [03:44.40]Gari sai da ganuwa
    [03:46.19]Inji ashe tunda nagani (Maryam)
    [03:49.07]Idanu abin gani
    [03:51.18]Maryamu kauna gamon jini (Maryam)
    [03:53.81]Masoyanki sun fito (Maryam)
    [03:56.10]Kawayenki sun fito (Maryam)
    [03:58.51]Iyayenki sun fito (Maryam)
    [04:00.66]Ga kanen ki sun fito (Maryam)
    [04:03.22]Kuma yeyenki sun fito (Maryam)
    [04:05.45]Da abokai da yan uwa
    [04:07.24]Suma dukkanin su sun fito (Maryam)
    [04:10.12]Happy birthday
    [04:11.53]Happy birthday
    [04:12.62]Happy birthday yar uwa
    [04:14.67]Ga masoyanki zaune (Maryama)
    [04:17.17]Kawayenki zaune (Maryama)
    [04:19.62]Murnar kara shekara
    [04:21.31]Munka zo tayawa dagaske Maryama
    [04:24.10]Ga masoyanki zaune (Maryama)
    [04:26.51]Kawayenki zaune (Maryama)
    [04:28.87]Murnar kara shekara
    [04:30.71]Munka zo tayawa dagaske Maryama
    [04:33.54]Ga masoyanki zaune (Maryama)
    [04:35.91]Kawayenki zaune (Maryama)
    [04:38.41]Murnar kara shekara
    [04:39.98]Munka zo tayawa dagaske Maryama
    [04:42.99]RCLyricsBand.Com

    This LRC file may not match your music if the duration is not the same. Click Edit below and simply apply an offset (+0.10 sec, -0.10 sec, etc.)



    Try Our Free Tools


    You May Listen Maryama by Dauda Kahutu Rarara

    apple music logospotify music logoamazon music logotidal music logoyoutube music logo

    Maryama


    FAQ:

    1. Who is the singer of "Maryama" song?

    ⇒ Dauda Kahutu Rarara has sung the song "Maryama".

    2. Which album is the "Maryama" song from?

    ⇒ The song "Maryama" is from the album Maryama.

    3. In which language is the "Maryama" song composed?

    ⇒ The song "Maryama" is composed in the Somali language.

    4. What is the official duration of the "Maryama" song?

    ⇒ The official duration of "Maryama" is 04:44.16.

    5. Can I reupload this LRC file on the internet?

    ⇒ Sorry, you are not allowed to reupload this LRC file on the internet without permission. This is only for your personal use.

    6. Does this LRC file perfectly match the official song?

    ⇒ Yes, it does most of the time, but sometimes you may need to apply an offset using our tool, LRC File Maker (e.g., +10 or -10).

    Dauda Kahutu Rarara - Maryama